Yansandan Bauchi sun kama dan kungiyar asiri bisa zargin kashe wasu yara 4.

0 270

An kama wani matashi a Jihar Bauchi da ake zargi da kashe yara guda 4 wanda ake zargin Rufa’I Yunusa dan kauyen Rumbu a karamar hukumar Ningi ta Jihar Bauchi. 

Yan sanda sun kama shi a ranar Lahdi 17 ga Fabarairu 2021, jami’in hulda da jama’a na yan sandan jihar ya bayyana haka a wata sanrwa a ranar Lahdi inda yace kamen ya biyobayan korafin da wani mai suna Isiyaku Ahmad na Kafin Madaki yayi na cewa  wand ake zargin ya yaudare shi na cewa dansa na fama  da wata cuta da ake bukatar sa hannu a Ruhaniya.

Kakakin yan sandan yace Yunusa ya kashe yaron ne bayan mahaifin sa ya amince da nema masa lafiya. Yace Rundunar yan sanda  Jihar Bauchi tayi nasarra cafke wanda ake zargin a ranar laraba

Leave a Reply

%d bloggers like this: