Yadda ake duba suna don zama ma’aikacin damara na 2020 a Nijeria

0 252

Yanzu haka hukumar dauka ma’aikatan kashe gobara (fire service) da masu gyaran hali (Prison service) da masu kula da shige da fice (immigration) da kuma civil defence ta sanar da cewa duk wadanda suka nemi shiga aikin daya daga ciki na iya duba shafin intanet don sanin makomarsa.

Ana bukatar duk mai neman aikin ya shigar da bayansa cikin adireshin don sanin wuri da lokacin rubuta jarrabawar tantancewar https://cdfipb.careers/

Leave a Reply

%d bloggers like this: