Wani direban mota ya murkushe yan uwan juna su hudu lokaci guda har lahira

0 416

wani direban motar haya ya murkushe mutum hudu ’yan uwan juna har lahira a Karamar Hukumar Babura anan Jihar Jigawa.

Wani mazaunin garin ya shaida wa Aminiya cewa lamarin ya faru ne a yammacin ranar Lahadi, inda wata mota ta bugi babur din da mutanen ke kai, inda duk suka mutu nan take.

Leave a Reply

%d bloggers like this: