Bayan buga wasanni 100 ga kasarsu ta France shin kwallaye nawa suka zura a raga? Duba don sanin wanene yafi cin kwallaye mafi yawa.
Thierry Henry | 51 goals | ya buga wasanni 123
Olivier Giroud | 42 goals | ya buga wasanni 100
Michel Platini | 41 goals | ya buga wasanni 72
David Trezeguet | 34 goals | ya buga wasanni 71