Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya neman goyan kasashen duniya wajen dawo da mulkin farara hula jamhuriyar Nijar.
A watan da ya gabata ne sojoji suka yi juyin mulki a kasar da ke yammacin Afrika, kuma har yanzu na fuskantar matsin lamba.
Yayinda shugabannin Nahiyar ciki hadda Shugaba Rinubu ke iya bakin kokarin su wajen da dimokaradiyya a kasar ta Nijar.
A jawabin sa na jiya a zauran majalisar dinkin duniya,ya jaddada cewa Dimokadariyya itace tsarin mulkin da ya kamata al’umma su rayuwa da ita.
Shugaba Tinubu ya jaddada cewa gwamnatin farar hula itace mafi dacewa wajen tafiyar da mutane.
- Comments
- Facebook Comments