Dalilan Thomas Partey na komawa kungiyar Arsenal

0 256

Dan wasan tsakiyar kungiyar kwallon kafa ta Althletico de Madrid dan asalin kasar Ghana Thomas Partey yanzu haka ya kulla yarjejeniya shekara 5 da kungiyar kwallon kafa ta Arsenal.

Partey yaje kungiyar ne akan kuɗi Euro miliyan 50 da kuma yarjejeniya albashi na Euro 260,000 a kowanne mako.

Thomas partey

Masana harka wasanni na ganin cewa zuwan Partey Arsenal ka iya dinke matsalar tsakiyar da kungiyar take fuskanta a halin yanzu.

Leave a Reply

%d bloggers like this: