Kasuwar cinikin ‘yan kwallo: Ronaldo zai koma Real Madrid
Cristiano Ronaldo, zai koma Real Madrid in har kungiyar ta Sifaniya ta nemi dawo da dan wasan na Juventus dan Portugal mai shekara 36, kamar yadda jaridar Marca ta ruwaito.
Read More...
Read More...