Gwamnan yace za a mayar da dokar cin zarafin bil’adama zuwa majalisar dokokin jihar, domin tabbatar da an gyare-gyare a inda aka samu sabani. Read More...
Ya kara da cewa yayin bincike, mutumin ya furta cewa ya yiwa sama da mata 40 fyade a shekara guda, cikinsu har da yara, da matan aure, har da wata tsohuwar ‘yar shekaru 80. Read More...
A shafukan sada zumunta ma, mutane da dama na ta nuna bacin ransu da kuma kokarin kwato wa matashiyar da kuma yarinyar ‘yancinsu, tare da kawo karshen matsalar fyade a ƙasar nan. Read More...