A ranar Juma’a ne Kotun Ɗaukaka Ƙara ta soke zaɓen Sanata Dino Melaye, sanata mai wakiltar Kogi ta Yamma a Majalisar Dattijai.
“Yanzu-yanzu nayi rashin nasara a Kotun Ɗaukaka Ƙara,!-->!-->!-->… Read More...
Wata kotun sauraron kararkin zaɓe da ke zaune a birnin Lokoja a jihar Kogi ta soke zaɓen sanatan Kogi ta Yamma Dino Melaye.
A lokacin da ya ke yankin hukuncin alƙalin kotun ya!-->!-->!-->… Read More...
Shugaba Buhari ya hori ministocin da su tashi tsaye wajen inganta tattalin arziki, yakar rashawa, tare da kafa Najeriyar da zata samar da ayyukan yi ga marasa aikinyi miliyan 20.
!-->!-->!-->… Read More...
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari a jiya yace rashin bayar da
muhimmanci sosai ga bangaren ilimi shine ya haifar da matsalar tsaro dake
addabar kasarnan.
Shugaban ya fadi hakane!-->!-->!-->… Read More...
A daren
jiya Juma’a aka rantsar da sauran ‘yan majalisar dokokin jihar Bauchi su 17, a
wani cigaban dake nuna da an samu cimma matsaya akan rikicin shugabancin da ya
dabaibaye!-->… Read More...
Majalisar ta dattawa zata zauna anar Juma’a da Litinin saboda aikin tantancewar, bayan kuma ta dage tafiya hutunta na shekara da sati 1, wanda a baya aka shirya tafiya ranar Alhamis,… Read More...