A cewar ministan sufurin jiragen sama, Hadi Sirika, an haramtawa dukkan hadiman manyan mutane zuwa filayen jiragen sama, matukar ba iyayen gidansu ne za suyi tafiya ba. Read More...
Ministan yayi jawabi a wajen kaddamar da shirin tallafawa noman shinkafa na daminar bana a kauyen Tofai dake yankin karamar hukumar Gabasawa ta jihar Kano. Read More...
Kungiyar dalibai ta Najeriya NANS ta roki gwamnatin tarayya da gwamnatin jihohi da su dauki matakin sake bude makarantu domin cigabada da gudanar da karatu, tare da cewa cigaba da rufe!-->… Read More...
Bugu da kari Shugaba Buhari, ya amince da karin kudin hukumar na shekarar 2020 zuwa naira biliyan 7 da miliyan 5, sabanin naira biliyan 3 da yake a baya. Read More...
Yace ba gaskiya bane cewa da ake yan najeriya basa san biyan kudin wuta, ya kara cewa yan kasar basa farin ciki tsawon shekaru ganin yadda ake gudanar da harkokin bada wutar. Read More...
Shugaban Kasar ya fadi haka cikin wata sanarwa da ya gabatar wajen taron China da kasashen Afirka domin taimakawa a yaki da cutar corona, wanda aka shirya tare da hadin gwiwar kungiyar… Read More...
A wata sanarwa da kakakin shugaban kasa, Femi Adesina, ya fitar, yace kwamitin karta kwanan yayi masa bayani akan matakan da za a dauka a gaba, wajen magance annobar a kasarnan. Read More...