A jawabinsa bayan kammala rantsuwar, Gwamna Badaru Abubakar ya bayyana Alhaji Bala Ibrahim a matsayin haziki kuma jajirtaccen mutum wanda ya bada gagarumar gudunmawa wajen cigaban… Read More...
yayin ganawa da yan Jaridu a Dutse, babban birnin jihar, inda yace hakan nada alaka da kokarin gwamnatin jihar, na cigaba da yakar annobar alakakai ta corona. Read More...
Wannan yana cikin Doka Mai Namba 5 na shekarar 2020 da Babban Alkalin Jiha, kuma shugaban Majalisar Hukumar Shari’a Hon Aminu Sabo Ringim, ya sanyawa hannun. Read More...
Wannan shiri na yayan talakawa ne kawai wadanda suka gama karatun secondary a makarantun gwamnati kuma za a zakulo yaran bisa chancanta kawai. Read More...
Sai dai matar na tuba ba ta rasa miji, shugabannin yan Kasuwar sun kaiwa gwamnan ziyara tare da alƙawarin bin dokokin matukar ya amince suka dawo hada-hadarsu. Read More...
Hadakar kungiyar makarantun Islamiyya ta jihar Jigawa ta umarci dukkanin makarantun islamiyyaun da suka koma karatu dasu rufe, ba tare da bata lokaci ba.
Da yake bayarda umarnin a!-->!-->!-->… Read More...
Bayan isowar tallafi daga Mashahurin dan kasuwar kasar nan Alhaji Aliko Dangote, gwamnan jihar Jigawa Muhammad Badaru ya yabawa dan kasuwar bisa gudummawar da ya bawa jihar Jigawa a!-->… Read More...
Kakakin rundunar SP Abdu Jinjiri, shine ya tabbatar da hakan ga manema labarai, inda yace lamarin ya auku ne a ranar juma’a, da misalin karfe 1 da mintuna 35 na rana. Read More...