A cikin makon nan ne dai kora ta turnuke gajimare kan batun wani kudiri da ake ganin zai gurgunta jami'ar, kudirin kuwa shi ne wanda zai janye wajibcin biyan kashi 2% na abinda kowacce… Read More...
Babban sakataren hukumar bada agajin gaggawa ta jihar Jigawa SEMA Yusuf Babura shine ya tabbatar da mutuwar mutane 21 a jiya, wanda yace mafiya yawa kananan yara ne. Read More...
A jawabin da ya gabatar Daraktan hukumar na jiha, Malam Shu`aibu Karamba Haruna yayi dogon bayani akan matakan da ya kamata a dauka domin kare yaduwar cutar Covid-19. Read More...
Mai Martaba Sarki, ya bada wannan tabbaci ne a jiya lokacin da ya karbi wata tawaga ta kwamatin aiwatar da shirin a jihar nan, wadda kwamishinan ma’aikatar albarkatun ruwa na jiha… Read More...
Gwamna Badaru Abubakar ya kara da cewar gwamnatin tarayya ta gudanar da ayyuka a jihar Jigawa da suka hadar da ayyukan hanyoyi dana ilmi da aikin gona da kuma bunkasa tattalin arziki. Read More...
A jawabinsa bayan kammala rantsuwar, Gwamna Badaru Abubakar ya bayyana Alhaji Bala Ibrahim a matsayin haziki kuma jajirtaccen mutum wanda ya bada gagarumar gudunmawa wajen cigaban… Read More...