Ruwa yayi gyara a wata cibiyar kula da lafiya dake Kirikasamma a Jigawa
Ruwan sama kamar da bakin kwarya ya lalata wani bangare na cibiyar lafiya ta garin Saleri dake yankin karamar Hukumar Kirikasamma anan jihar Jigawa.
Read More...
Read More...