Ruwa Da Bakin Kwarya Da Mahaukaciyar Iska Sun Rusa Gidaje 600 Da Kashe Mutane 6 A Kano (Hotuna)
Hukumar agajin gaggawa ta jihar Kano ta tabbatar da mutuwar mutane 6 da rushewar gidaje 600 da wata guguwa mai karfi ta jawo a yankunan kananan hukumomi 4 na jihar.
Babban sakataren!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...