Bayan EFCC da ICPC, Buhari ya sake kirkirar sabuwar hukumar yaki da cin-hanci
Sabuwar hukumar wacce majalisar zartarwa ta tarayya ta amince da ita, za a dora mata nauyin kula da dukkan kadarorin satar da aka kwato.
Read More...
Read More...