Kwamishinan ya yi wannan kiran ne lokacin kaddamar da kwamitin da zai tsara ka’idojin aikin ma’aikatan kwalejojin fasaha wanda aka gudanar a kwalejin fasaha ta jiha dake Dutse. Read More...
Kungiyar dalibai ta Najeriya NANS ta roki gwamnatin tarayya da gwamnatin jihohi da su dauki matakin sake bude makarantu domin cigabada da gudanar da karatu, tare da cewa cigaba da rufe!-->… Read More...
Shugaban Hukumar ilimi matakin farko na Jiha, Alhaji Salisu Muhammad Birniwa wanda ya bada wannan shawara, ya ce an bullo da shirin ne domin cike gibin karatun dalibai sakamakon zama a… Read More...
Gwamnatin jihar Yobe tace zata dauki nauyin dalibai 228, su samu digiri a bangaran karatun aikin likita wato Medicine da Paramedics da kuma Engineering a shekara mai zuwa.
Gwamnan!-->!-->!-->… Read More...
Gwamna Abdullahi Umar ganduje ne ya fadi haka lokacin da ya karbi bakuncin shugaban kwamitin amintattu na jami’ar, Farfesa Ibrahim Gandur, a gidan gwamnatin Kano. Read More...
Dukkan kungiyoyin 2, na barazanar tafiya yajin aiki domin neman kudade Naira Biliyan 30 na alawus-alawus da kuma nuna turjiya yadda Gwamnatin Tarayya taki bin umarnin kotu akan albashin… Read More...