Kamfanonin sun yi ikirari daban-daban, wadanda suka hada da samar da maganin cutar corona kai tsaye zuwa samar da maganin da zai warkar da alamun cutar. Read More...
Shugaban kwamatin yaki da cutar a jihar kuma kwamishinan lafiya Dr. Abba Zakar ne ya sanar da hakan ga manema labarai a garin Dutse babban birnin jihar. Read More...
Shugaban rundunar kar ta kwana kan yaki da cutar, kuma kwamishinan lafiya na jihar Dr. Abba Zakari, shine ya bayyan hakan cikin wata sanarwa da ya fitar a Dutse. Read More...