Gwamnan yace za a mayar da dokar cin zarafin bil’adama zuwa majalisar dokokin jihar, domin tabbatar da an gyare-gyare a inda aka samu sabani. Read More...
Kwamishinan kasuwanci da masana’antu na jihar Bauchi, Mohammed Sadiq, yayi murabus daga mukaminsa.
Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da ya wallafa a shafinsa na Facebook.
!-->!-->!-->!-->!-->… Read More...
Rilwanu Sulaiman ya fada a taron ganawar masu ruwa da tsaki, tare da gwamnatin jihar Bauchi cewa soke hawan ya zama tilas sanadiyyar annobar corona a fadin duniya. Read More...
A daren
jiya Juma’a aka rantsar da sauran ‘yan majalisar dokokin jihar Bauchi su 17, a
wani cigaban dake nuna da an samu cimma matsaya akan rikicin shugabancin da ya
dabaibaye!-->… Read More...
Gwamna Bala
Muhammad na jihar Bauchi ya kaddamar da shirin shuka bishiyoyi na shekarar
2019, mai taken ‘a dasa bisa dan ceto muhalli’
Gwamnan ya
kaddamar da shirin ne a garin Gadau!-->!-->!-->… Read More...
Kakakin
majalissar dokokin jihar Bauchi Alhaji Abubakar Sulaiman ya gardadi ma’aikatan
jihar akan rashin mutunta ayyukansu da karbar cin hanci da rashawa da kuma kin
zuwa aiki.
!-->!-->!-->… Read More...