EU: Za mu hana fitar da AstraZeneca waje
Shugabar hukumar gudanarwar tarayyar Turai Ursula von der Leyen, ta yi barazanar hana fitar da allurar kamfanin AstraZeneca zuwa ketare, idan har ba a fara baiwa Turai nata kason ba.
!-->!-->…
Read More...
Read More...