Sun alakanta bukatar ne da gazawar gwamnan wajen sauke nauyin dake wuyansa, kamar yadda kundin tsarin mulkin kasa ya tanadar a matsayinsa na gwamna. Read More...
An ruwaito cewa wani mutum da ya nemi a sakaye sunansa, ya bayar da gudun mawar naira miliyan 500, yayinda jagoran jam’iyyar APC na kasa Bola Ahmed Tinubu, ya bayar da miliyan 10,… Read More...
A yau ne Kotun Sauraron Ƙorafe-ƙorafen Zaɓen Shugaban Ƙasa ta yi watsi da ƙarar da Atiku Abubakar, ɗan takarar Shugaban Ƙasa na jam’iyyar PDP da jam’iyyar suka shigar, inda suke!-->… Read More...
Kotun Sauraren ƙararrakin zaɓen shugaban ƙasa ta ce a gobe Laraba 11 ga watan Agusta za ta zartar da hukunci akan ƙarar da Atiku ya kai shugaban ƙasa Muhammad Buhari, jam’iyyar APC da!-->… Read More...
A daren
jiya Juma’a aka rantsar da sauran ‘yan majalisar dokokin jihar Bauchi su 17, a
wani cigaban dake nuna da an samu cimma matsaya akan rikicin shugabancin da ya
dabaibaye!-->… Read More...
Mataimakin
shugaban kasa farfesa yemi osinbanjo ya ce matsalolin da ake fusknata a
Najeriya wata babbar nasara ce nan gaba.
Ya bayyana
haka ne yayin wani taro a kasar Amurka cikin!-->!-->!-->… Read More...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya amince da Mele Kyari a matsayin sabon shugaban Kamfanin mai na Kasa wato NNPC.
Kakakin kamfanin na NNPC Ndu Ughamadu ne ya sanar da naɗin tare da!-->!-->!-->… Read More...