Sanata Bukola Saraki ya magantu dangane da dambarwar Natasha da Akpabio

0 64

A wani batun kuma Tsohon shugaban majalisar dattawa, sanata Bukola Saraki ya magantu dangane da dambrewar.

Inda ya bayyana lamarin da tasiri da bita da kullin siyasa tare da rashin daukar muhimmin batu da muhimmanci, da Godswill Akpabio ya yi na cewa kiran da aka yi masa na tabbatar da cewa an gudanar da bincike cikin gaskiya da adalci kan zargin da Natasha Akpoti-Uduaghan ya yi masa.

Saraki, a cikin wata sanarwa mai dauke da sa hannun shugaban ofishin yada labaransa Yusuph Olaniyonu, a Abuja, ya bukaci Akpabio da ya karanta sanarwar manema labarai mai kwanan wata 1 ga Maris da kyau don fahimtar cewa babu inda ya ba da shawarar murabus din shugaban majalisar dattawa.

Yace lamarin abin takaici ne.

Leave a Reply