Shugaban kwamatin, Alhaji Aliyu Ahmad Aliyu, ya bayyana bukatar hakan lokacin da ya jagoranci 'yan kwamatin zuwa ziyara kan iyakar a garin Birniwa. Read More...
Shugaban kwamatin yaki da cutar na jihar kuma kwamishinan lafiya Dtr. Abba Zakar, shine ya sanar da hakan ga manema labarai a jiya talata a birnin Dutse. Read More...
Majalisar dinkin duniya dai ta sanya ranar 21 ga watan Afrilun kowacce shekara, domin tunawa da irin gudun mawa da kere kere zamani ya bayar, wajen saukaka rayuwa, dama magance… Read More...
Babban Akanta na asusun, Mallam Kamilu Aliyu Musa ya sanar da hakan yayin kaddamar da aikin biyan a gidan ‘yan fansho a Dutse, a madadin sakataren zartarwa na asusun Alhaji Hashim Ahmed… Read More...
A wata sanarwa wacce sakataren Jama’atul Nasril Islam, Dr. Khalid Abubakar Aliyu ya fitar, Sarkin Musulman ya bukaci dukkan musulmai da suyi sallolinsu a gida, kasancewar baza su… Read More...
Shi ma wani da ya jagoranci fiye da mutane 200 sallar Juma’a a garin Garun Ali, Malam Ado Gambo, ya bayyana cewa bai san da dokar ba gaba daya don haka ya nemi a yi masa afuwa. Read More...
Babban Hafsan Sojojin Nijeriya Yusuf Tukur Buratai ya jinjinawa sojojin ƙasar bisa namijin kokarin da suka yi na dakile yunkurin matakan Boko Haram.
A yayin artabun jaruman sojojin!-->!-->!-->… Read More...
Jami'ar Sule Lamido dake Kafin Hausa ta bayar da tallafin sanadaran wanke hannu dake kashe kwayoyin Cututtuka ga gwamnatin jihar Jigawa a wani yunkurin bayar da nata tallafin don!-->… Read More...