Mahukunta a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Arsenal sun tabbatar da cewa mai horas da ƙungiyar Mikel Arteta ya harbu da cutar numfashin nan dake cigaba da addabar ƙasashen Duniya tun bayan!-->… Read More...
Majalisar wakilan kasarnan ta dakatar da shirinnan na Gwamnatin tarayya na ciwo bashin kudade Dalar Amurka Biliyan 22.79, wanda aka sahale da fari.
Majalisar ta gabatar da!-->!-->!-->!-->!-->… Read More...
Dillalan mai na fadi tashin neman masu sayen jiragen ruwa
55 dauke da danyen man Najeriya, bayan yaduwar cutar coronavirus ta rage
bukatar man daga masu tace mai a China da Turai.
!-->!-->!-->… Read More...
Wata gobara ta kone wani sashe na shahararriyar kasuwar
Gujungu a yankin Karamar Hukumar Taura a jihar Jigawa.
Kakakin hukumar civil defense na jiha, Adamu Shehu, ya
tabbatar da!-->!-->!-->… Read More...
Kungiyar Damben garin Hadejia ce ta shirya fafatawar a cikin watan nan nan Maris wanda aka gayyato manyan yan dambe don kafsawa. ciki har da wasan da Ebola yayi da Shagon Buhari.
!-->!-->!-->… Read More...
Kasar Najeriya zata iya fuskantar karancin magunguna
sakamakon dakatar da shigo da magunguna da kasar india tayi zuwa kasar nan da
wasu kasashen da ke fadin duniya.
Babbar daraktar!-->!-->!-->… Read More...
Kudirin samar da asusun
habbaka aikin gona na kasa ya tsalleke karatu na biyu a gaban majalissar
Dattawa ta kasa.
Sanata mai wakiltar Nasarawa ta yamma Sanata Abdullahi Adamu wanda!-->!-->!-->… Read More...
Wani Matashi ɗan ƙasar Australian mai shekaru 27 ya ƙuduri aniyar ziyarar duk ƙasashen dake Duniya. Babban burinsa shi ne ya kasance Matashi mai mafi ƙarancin shekaru ɗan asalin ƙasar!-->… Read More...
Rundunar yan sandan jiharnan ta tabbatar da bige wata mata mai suna Hauwa Danladi Turis, da wasu mutane 4, wanda jami'anta sukayi da motor rundunar, da yayi sanadi rasa ranta, tare da!-->… Read More...