Mutane 16, Daruruwan Gidaje, Dukiyoyi da yawa sun salwanta a Kananan hukumomi 7 a Jigawa
Sakataren zartarwa na hukumar agajin gaggawa ta jiha, Yusuf Sani Babura, ya sanar da haka yayin wata ganawa da manema labarai a Dutse.
Read More...
Read More...