An kama masu zanga-zanga 1,133 a Turkiyya cikin kwana biyar
An kama masu zanga-zanga sama da 1,100 tare da tsare su saboda gudanar da zanga-zangar nuna adawa da kama Magajin Garin Istanbul, Ekrem Imamoglu.
An kama Imamoglu ne a ranar Laraba…
Read More...
Read More...