CBN ya musanta cewa ya fitar da sabbin takardun kudi na N5,000 da Naira 10,000
Babban bankin Najeriya, CBN, ya musanta wata takarda da ke cewa ya fitar da sabbin takardun kudi na naira 5,000 da naira 10,000.
Bankin ya bayyana takardar a matsayin “bogi” a cikin…
Read More...
Read More...