N-Power za tayi tantacewar keke da keke ga wayanda aka dauka ranar Juma’a

0 189

Wayanda suka cike shirin N-power na jihar Jigawa a wannan lokacin an fitar da sanarwar tantancewa ta ke-ke da ke-ke da za a yi a ranar juma’a mai zuwa.

Hukumar reshen jihar Jigawa sun nuna cewa cikakkun takaddun makaranta suna daga cikin abinda za’a bincika a lokacin.

Za a yi a cikin birnin Dutse dake cikin jihar kamar yadda aka wallafa a shafin NSIP Jigawa.

Leave a Reply

%d bloggers like this: