A wani rahoton baya-bayan nan da ta fitar na Cibiyar kula da cututtuka masu yaduwa (NCDC) tace mutum 7 ne suka kamu da cutar Lassa fever a jihohi 3 na aksar nan.
A cewar rahoton jihon sun hada da Edo,Bauchi da Kogi.
hukumar ta NCDC tace mutane 163 suka rasu a 2024 Yayin da ba a sami rahoton mace-mace daga zazzabin Lassa ba a cikin makon da ya gabata, NCDC ta kuma da cewa adadin masu mutu sanadain cutar(CFR) na kashi 17.0 cikin 100, kasa da kashi 17.3 cikin 100 da aka rubuta a daidai wannan lokacin a shekarar 2023.
Inda tace jihohin Ondo, Edo da Bauchi ne suke da kaso 66%, yayinda wasu jihohin 25 suke da kaso 34%.
Alamomin cutar ta Lassa fever dai sun hada da ciwonkai, tashin zuciya,amai, ciwon kirji,ciwon jiki, zubar jini daga kunne, ido,hanci, baki da dai sauran gabobin jiki.
A rahoton da hukumar ta fitare dai ta bayyana wasu daga cikin kalubalen da ta fuskanta da suka hada da rashin gabatar da