1993 – Slyvie Kiningi – Shugabar kasa ta rikon kwarya a Burundi – sakamakon kisan da aka yi wa Melchior Ndadaye
2006-2018 – Ellen Johnson Sirleaf – zababbiyar shugabar kasar Liberia
2009 – Rose Francine Rogombé – Shugabar kasa ta rikon kwarya a Gabon bayan mutuwar Omar Bongo
2012 – Monique Ohsan Bellepeau -Shugabar kasa ta rikon kwarya ta Mauritius bayan saukar Sir Anerood Jugnauth daga mulki
2012-2014 – Joyce Banda – Shugabar kasar Malawi bayan mutuwar Bingu wa Mutharika
2014-2016 – Catherine Samba-Panza – shugabar gwamnatin rikon kwaryar Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya
2015-2018 – Ameenah Gurib-Fakim – Shugabar kasar Mauritius, wadda majalisar dokoki ta zaba
2018-present – Sahle-Work Zewde – Shugabar kasar Ethiopia, wadda majalisar dokoki ta zaba