Malam Ahmad Ibrahim Bamba (BUK) ya rasu a Kano

0 202

Ta tabbata cewa Malam Ahmad Ibrahim Bamba (BUK) ya rasu a Kano. An samu sanarwar dansa Ahmad a shafinsa na Facebook inda ce za a yi jana’izar sa bayan sallah Juma’a.

Karin bayani na nan tafe.

Leave a Reply