Majalisar Zartarwa Jihar Jigawa Ta Karbi Rahoto Kan Badakalar Filayen Noma

0 253

Majalisar Zartarwa Jihar Jigawa Ta Karbi Rahoto Kan Badakalar Filayen Noma.

Idan za’a iya tinawa, a baya dai gwamnatin jihar jigawa ta kafa kwamati domin bincikar badakar filaye da aka gudanar a baya, wanda ake zargin ya ta’azzara rikicin manoma da makiyaya.

Zaman majalisar zartaswar wanda gwamna Umar Namadi ya jagoranta ya amince da shawarwarin da kwamatin ta bayar, kamar yadda kwamashinan yada labarai, matasa, wasanni da al’adu Hon Sagir Musa Ahmad yayi wa manema labarai karin haske dangane da zaman majalisar wanda aka gudanar jiya.

Leave a Reply

%d bloggers like this: