Kungiyoyin Manoma a jihar Nasarawa za su amfana da tallafin $25,000 domin bunkasa harkar Noma

0 241

Kungiyoyin Manoma a jihar Nasarawa za su amfana da tallafin dalar Amurka 25,000 domin bunkasa harkar Noma a fadin jihar.

Da yake jawabi kan kan lamarin, Gwamnan Jihar Nasarawa Injiniya Abdullahi Sule ya ce; Bankin Duniya tayi alkawarin baiwa al’umomin dake kauyaka goma tallafi domin gudanar da aikin gona da samar da wadacecen abinci.

Ya ce; kauyuka guda goma dake Jihar Nasarawa da za su amfana da wannan tallafin sun hada da manoman dake Karamar Hukumar Doma da na Karamar Hukumar Toto.

Gwamnan ya bayyana hakane a lokacin da yakewa manoma jawabi a ziyarar da yakai garin Do-ma.

Gwamnan ya ce; kuddurin Gwamnatinsa na ganin jihar Nasarawa ta yi wa sauran jihohi fincin kau wajen samar da wadacecen abinchi mai gina jiki a Nijariya yasa.

Leave a Reply

%d bloggers like this: