Gamayyar kungiyyar yan kasuwa da wasu kungiyoyiyn farar hula 79 da kuma kungiyyar yan kwadago sun kudiri anniyar gudanar da wata zanga zangar limana a fadin kasar nan a sati mai zuwa saboda karin kudin man fetir da na wutar lantarki da kayi a fadin kasar nan.
An rawaito cewa kungiyyar yan kwadago a jiya ta gudanar da wani taron tattaunawa domin samun bakin zaren yanda zasu gudanar da zanga zangar
- Majalisar Dokokin Legas ta sake zaɓen Obasa a matsayin kakakinta
- An yi garkuwa da wani ɗansanda a Abuja
- Gwamnatin Jihar Yobe ta bayar da tallafin karatu da ya kai Naira biliyan 2.22 ga dalibai 890
- Kungiyar NANS ta yi barazanar fara zanga-zanga a fadin Najeriya
- Kotun ta yi watsi da bukatar hana jami’an gwamnati tafiya kasashen waje don neman magani
A lokacin da ya ke tabbatar da zanga zangar ta wayar tarho a jiya juma,a , babban lauyan nan mai rajin kar hakkin bil,adama na kasa Mr Femi Falana yace karin kudin mai da na wutar lantarkin da kuma na kayan masarufi da gwamanti tayi shaidanci ne.
A cewar sa wasu kasashe na duniya na saukakawa yan kasar ta kudaden haraji dana sauran abubuwan amfanin yau da kullum amma gwamnatin kasar na yin akasin haka.