Kotun Koli zata yanke hukuncin shari’ar zaben gwamnonin jihohi 7 ranar Juma’a

0 260

Kotun Kolin Najeriya da ke zamanta A babban birnintarayya, Abuja, za ta yanke hukunci kan kararrakin gwamnoni bakwai a ranar Juma’a, 12 ga Janairu, 2024, wanda zai fara da karfe 9 na safe.

Jihohin da kotun koli zata yanke hukunci akan su sun hada da Legas, Kano, Zamfara, Plateau, Ebonyi, Bauchi, da jihar Cross River.

Leave a Reply

%d bloggers like this: