Kimanin mutane 20 ne suka kone a hatsarin mota ‘yan asalin Bulangu

0 282

A Safiyar Yau Laraba, 9 ga watan Yuni an samu mummunan hatsarin mota guda biyu (2) Kirar Hummer dauke da mutane yan biki wanda ake tsammanin sun ‘yan asalin Jihar Jigawa ne, garin Bulangu dake karamar hukumar Kafin Hausa.

A dalilin hakane, a kalla sama da mutane ashirin (20) ne suka kone kurmus a kan hanyar Birnin kudu, kusa da gidan Gonar Hon. Farouk Adamu Aliyu, tsohon dan takarar gwamna a jigawa.

Leave a Reply

%d bloggers like this: