Jerin sunayen Gwamnoni 20 da marigayi Sarkin Zazzau yayi zamani da su

0 186

Bayan rasuwar mai martaba Sarkin Zariya, Shehu Idris ya. Bincike ya nuna yayi zamani da gwamnoni har 20.

  1. Abba Kyari 1967 -19752.
  2. Usman Jibrin 1975 – 1977
  3. Muktar Muhammed 1977 – 1978
  4. Ibrahim Mahmud Alfa 1978 – 1979
  5. Abdulkadir Balarabe Musa 1979 23 – 1981
  6. Abba Musa Rimi 1981 – 1983
  7. Lawal Kaita 1983 – 1983
  8. Usman Mu’azu 1984 – 1985
  9. Dangiwa Umar 1985 – 1988
  10. Abdullahi Sarki Mukhtar 1988 – 1990
  11. Abubakar Tanko Ayuba 1990 – 19921
  12. Mohammed Dabo Lere 1992 – 1993
  13. Lawal Jafaru Isa 1993 – 1996
  14. Hammed Ali 1996 – 1998
  15. Umar Farouk Ahmed 1998 – 1999
  16. Ahmed Makarfi 1999 – 2007
  17. Mohammed Namadi Sambo 2007 – 2010
  18. Patrick Ibrahim Yakowa 2010 – 2012
  19. Mukhtar Ramalan Yero 2012 – 2015
  20. Nasiru Ahmed El- Rufai 2015 – 20/9/2020

Allah Ya Rahamshe shi.

Leave a Reply

%d bloggers like this: