Hukumar tsaro ta farin kaya Civil Defence ta kama mutane 2 da ake zargi da satar shanu

0 320

Kakakin hukumar na jihar jigawa CSC Adamu Shehu shine ya bayyana haka ga menama labarai.

Yace wanda ake zargin,Abdullahi Buba Garin Dole dan asalin karamar hukumar ItasGadau na jihar Bauchi, da Alh Jubrin daga Bursari a karamar hukumar Dapchi daga jihar Yobe, an kama sune ranar asabar a karamar hukumar Kiyawa dake nan jihar jigawa.

Ya bayyana cewa wanda ake zargin, mai saniyar ne ya kama sa wanda ya sanya ido biyo bayan sace saniyar makocin sa.

Shanun hudu da aka sace sun kimanin Naira milyan 2

Yace wanda ake zargin suna kai su jihar kano domin siyarwa

Kakakin hukumar ta Civil Defence a jihar jigawa, za’a gurfanar da su a gaban kotu kan zargin ta’adanci da sata.

Hukumar tsaro ta farin kaya Civil Defence ta kama mutane 2 da ake zargi da satar shanu.

Kakakin hukumar na jihar jigawa CSC Adamu Shehu shine ya bayyana haka ga menama labarai.

Yace wanda ake zargin,Abdullahi Buba Garin Dole dan asalin karamar hukumar ItasGadau na jihar Bauchi, da Alh Jubrin daga Bursari a karamar hukumar Dapchi daga jihar Yobe, an kama sune ranar asabar a karamar hukumar Kiyawa dake nan jihar jigawa.

Ya bayyana cewa wanda ake zargin, mai saniyar ne ya kama sa wanda ya sanya ido biyo bayan sace saniyar makocin sa.

Shanun hudu da aka sace sun kimanin Naira milyan 2

Yace wanda ake zargin suna kai su jihar kano domin siyarwa

Kakakin hukumar ta Civil Defence a jihar jigawa, za’a gurfanar da su a gaban kotu kan zargin ta’adanci da sata.

Leave a Reply

%d bloggers like this: