Hukumar INEC ta dankawa Abba Kabir shaidar lashe zaɓen gwamnan Kano

0 241

Hukumar Zaɓe mai Zaman Kanta a Najeriya ta miƙa wa Abba Kabir Yusuf shaidar lashe zaɓen gwamnan jihar Kano.

Abba Kabir, wanda ya yi nasara zaɓen gwamnan da aka gudanar a ranar 18 ga watan Maris, ya samu ƙuri’u 1,019,602, yayin da Nasiru Gawuna na jam’iyyar APC ya samu ƙuri’u 890,705.

Leave a Reply

%d bloggers like this: