Hukumar Hisbar Jigawa Tayi Babbar Damkar Katan-Katan na Giya

0 293

Hukumar Hisbah ta Jihar Jigawa ta kama wadanda da ake zargi, su 48 tare da kwace katan 37 na kwalaben giya a yankin Karamar Hukumar Taura.

Kwamandan Hisbah, Mallam Ibrahim Dahiru ne ya shaidawa manema labarai haka a Birnin Dutse.

Mallam Dahiru yace an kama wadanda ake zargin ne bayan dakarun Hisbah da hadin gwuiwar Yansanda sun kai wani sumame a garin Gujungu.

Leave a Reply

%d bloggers like this: