Harin da yan bindiga ke kaiwa manoma a Najeriya na barazanar jefa kasar cikin matsalar yunwa

0 325

Kungiyar tallafawa kananan yara ta save the Children tace harin da yan bindiga ke kaiwa manoma a Najeriya na barazanar jefa kasar cikin matsalar yunwa.

Masu bincike sun a farkon shekarar kadai yan bindiga sun kashe fiye da manoma 120 tare da yin garkuwa da manoma 30 a fadin Najeriya. Majalisar dinkin duniya tayi kiyasin cewa sama da yan Najeriya milyan 25 zasu fuskanci matsalar karancin abinci a wannan shekarar sakamakon rikice-rikice da tashin farashin kayan abincin.

Leave a Reply

%d bloggers like this: