Gwamna Muhammad Baduru ya ƙaddamar da kwamitin ko ta kwana Saboda Korona

0 400

Gwamnatin jihar Jigawa ta kafa kwamiti mai mutane 19 domin zama cikin shirin a dalilin rahotanni ƙaruwar masu kamuwa da cutar Korona a Nijeriya

A yau ne dai aka wayi gari da samun mutum na farko da ya rasa ransa sanadiyyar cutar ta Korona

Gwamnan yayin kaddamar da kwamitin ya kuma yi kira ga jama’ar jihar Jigawa da su kasance masu lura da tsaftar jikinsu kana su rika mu’amala daga nesa tare da kauracewa shiga cikin cunkoson mutane.

Kwamitin ya kunshi mutane 19 da suka haɗar da:

1) Dr. Abba Zakari Umar Commissioner Health-Chairman
2) Dr. Kabir Ibrahim, ES Primary Health Care Agency-Member
3) Hajiya Yalwa Da’u Tijjani Commissioner Women affairs-member
4) Ibrahim Garba Hannun Giwa-Commissioner Water Resources member
5) Ibrahim Baba Chaichai Commissioner 6) Col Mohammed Alhassan Commissioner Informtion, member
7) Alhaji Basiru Sunusi, Galadima Dutse, member
Misbahu Basirka, Representative of CSOs member
9) Dr. Abubakar Sani, Representative of Council of Ulamas member
10) Representative of WHO
11) Representatives of UNICEF
12) Representative of DFID funded Lafiya Peoject
13) Dr. Salisu Mu’azu, Permanent Secretary Minisry of Health- Secretary
14) Hon Aliyu Madachi, Chairman House Commitee on Health- member
15) Alhaji Aminu Kiskis, Chairman Algon-member
16) Representatives of Security Agents
17) Dr. Umar Garba Bulangu, Director Public Health -member
18) Representatives of Medicine San Frontiers-member

Auwal D Sankara (FICA)
Senior Special Assistant to the Executive Governor of Jigawa State on New Media

Leave a Reply

%d bloggers like this: