Gwamna Lalong Ya Siyawa Musulman Jihar Filato Ragunan Layya Na Milyan 60

0 248

Gwamnan Jihar Filato Simon Lalong ya siyawa musulman jihar Filato ragunan layya da shinkafa domin yin hidimar bikin babbar Sallah.

Gwamnan ya mika alhakin rabon waɗannan ragunan layya ne ga Farfesa Garba Sharubutu, inda ya ba da umarnin a tabbatar kowanne Musulmi da ke dukkan fadin jihar ya amfanaGwamnatin Jihar Filato ta kasance tana yin wannan tallafi a duk shekara ga al’ummar Musulmi, domin a samu damar yin bikin sallah cikin walwala.

Leave a Reply

%d bloggers like this: