Gwamna El-Rufa’i ya roƙi hukumar JAMB da ta fasa rage wa ɗalibai makin shiga gaba da makarantun Sikandire

0 408

Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya ce rage makin da hukumar shirya jarrabawar share fagen shiga jami’a ta Najeriya JAMB ke yi ya mayar da ɗaliban arewacin kasar ragwaye kuma marasa kula da karatu sosai.

Kamar yadda BBC ta bayyana, “ya bayyana hakan ne yayin wata hira da gidan talabijin na Channels a ranar Litinin.

Jridar The Cable ta rawaito gwamnan na cewa ko kadan rage makin ba ya taimaka wa yankin da ya jima yana fama da matsalar ilimi tun bayan samun ‘yancin cin gashin kai.

Ya shawarci hukumar ta fasa aiwatar da wannan shiri domin ba abun da zai haifar face sake jefa tsarin ilimin yankin cikin halin wani yanayi a cewarsa.Article share tools”.

Leave a Reply

%d bloggers like this: