Gobara Ta Tashi A Unguwar Gawuna Dake Hadejia

0 192

Rahotanni daga yankin unguwar Gawuna a cikin garin Hadejia sun bayyana cewar an samu tashin wata gobara da yammacin yau litinin.
Gobarar da ake kyautata zaton ta tashi ne a gidan wata amarya, ba’a kai ga gano musabbin tashin ta ba, amma mazauna yankin sunce kawai tashin bakin hayaki aka gani yayin da matar gidan ke amfani da gawayi wajen girkin abinci, koda yake gobarar bata da akala wutar girkin.

Leave a Reply

%d bloggers like this: