Browsing Category
Tsaro
An cafke wasu fitattun mutane da ake zargi da hannu wajen aikata fashi da makami
Rundunar ‘yan sandan jihar Zamfara ta bayyana cewa ta cafke wasu fitattun mutane da ake zargin suna da hannu wajen aikata fashi da makami.
Kwamishinan ‘yan sandan jihar, Muhammad!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An roƙi Joe Biden da yasa baki Najeriya ta saki jami’in Binance
Wakilan Majalisar Dokokin Amurka 16 sun roƙi Shugaba Joe Biden da ya shiga tsakani don ganin an saki babban jami’in kamfanin hada-hadar kuɗin intanet, Binance, Tigran Gambaryan, wanda!-->…
Read More...
Read More...
An kama masu sayarda magunguna ba bisa ka’ida ba guda 350 a jihar Jigawa
Hukumar da ke kula da harhada magunguna ta Najeriya ta kama, tare da gurfanar da wasu masu sayarda magunguna ba bisa ka’ida ba tare kuma da rufe shagunan sayar da magunguna 350 a jihar!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin jihar Filato za ta samar da na’urori na zamani domin magance matsalar tsaro
Gwamnan jihar Filato, Caleb Mutfwang, ya ce gwamnatin jihar za ta samar da fasahar zamani da sauran na’urori na zamani domin magance matsalar rashin tsaro a jihar.
Gwamnan ya!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Bello Matawalle ya yi Allah wadai da kisan da aka yi wa sojoji 5 a mahaɗar Obikabia
Ƙaramin Ministan Tsaro, Dakta Bello Matawalle ya yi Allah wadai da kisan da aka yi wa sojoji biyar da ke bakin aiki a mahaɗar Obikabia da ke ƙaramar hukumar Obingwa a Jihar Abia, tare!-->…
Read More...
Read More...
Mai martaba Sarkin Hadejia ya jaddada kudirin majalisarsa na tallafawa jami’an tsaro
Mai martaba Sarkin Hadejia shugaban majalisar sarakunan jihar Alhaji Dr Adamu Abubakar Maje ya jaddada kudirin majalisarsa na tallafawa jami’an tsaro domin wanzar da zaman lafiya da!-->…
Read More...
Read More...
An kama mutane 13 kan zargin fashi da makami da satar kayan abinci a jihar Ribas
Rundunar 'yansanda reshen jihar Ribas ta kama mutane 13 da zargin fashi da makami, da satar kayan abinci.
Wata sanarwa da mai magana da yawun rundunar ta fitar ta ce cikin waɗanda!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An kama wani dan Bindiga mai suna Muhammad Bello, wanda ke da alaka da Dogo Haliru
Rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna ta ce jami’anta sun kama wani dan Bindiga mai suna Muhammad Bello, wanda ke da alaka da Dogo Haliru.
Hakan ya biyo bayan ceto wasu mutane uku da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ƙasashen Sifaniya da Norway da kuma Ireland zasu kulla alaka da ƙasar Falasɗin
Ƙasashen Sifaniya da Norway da kuma Ireland na shirin kulla alakar da ƙasar Falasɗin cikin mako mai zuwa.
Ƙasashen uku sun bayyana ranar 28 ga watan Mayun da muke ciki a matsayin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An kama tare da kwace haramtattun kayayyaki a shiyyar Arewa da suka kai sama da ₦3Bn
Hukumar hana fasa kwabri ta Najeriya, sashin ayyuka na tarayya ta kama tare da kwace haramtattun kayayyaki a shiyyar Arewa maso Yamma da Arewa ta Tsakiya da suka kai sama da Naira!-->…
Read More...
Read More...