Browsing Category
Tsaro
Dokar karin haraji a kasar kenya ta jawo zanga-zanga
Yan sanda a Kenya sun yi amfani da hayaƙi mai sa ƙwalla don tarwatsa dandazon masu zanga-zangar allawadai da dokar da za ta bayar da damar ƙarin kuɗaɗen haraji.
An kama mutane!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Dokar tabaci akan intanet a Niger tajawo cece-kuce a kasar
Kungiyar kare haƙƙin ƴan jarida ta jamhuriyar Nijar da ake kira RJDH ta bayyana matuƙar damuwarta kan yadda gwamnatin soja ta yi wa dokokin ƙasar da suka shafi aikata laifuka ta!-->…
Read More...
Read More...
Najeriya na aiki tukuru domin kawar da ayyukan ta’addanci – Bola Tinubu
A jiya Juma’a ne shugaban kasa Bola Tinubu ya karbi bakuncin daraktan hukumar binciken manyan laifuka ta kasar Amurka (FBI), Christopher Asher Wray, inda ya tabbatar masa da cewa!-->…
Read More...
Read More...
Rundunar ‘yan sandan Najeriya a jihar Kano ta haramta gudanar da bukukuwan hawan sallah da aka…
Rundunar 'yan sandan Najeriya a jihar Kano ta haramta gudanar da bukukuwan hawan sallah da aka saba yi na al'ada a faɗin jihar.
Cikin wata sanarwa da kakakin rundunar 'yan sandan,!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An damƙe wasu kan badaƙalar sayar da fam ɗin aiki a ofishin shugaban ma’aikatan jihar Kano
Hukumar karɓar korafe-korafen jama’a da yaƙi da cin hanci da rashawa ta jihar Kano, ta damƙe wasu mutane biyu tare da gayyatar wasu sakatarori guda uku, domin amsa tambayoyi kan!-->…
Read More...
Read More...
Majalisar Ɗinkin Duniya ta saka Isra’ila da Hamas cikin jerin kasashe masu cin zarafin Ƙananan…
A karon farko, Majalisar Ɗinkin Duniya ta saka Isra'ila da Hamas cikin jerin kasashen da suka aikata abun da ta kira abun kunyar cin zarafin Ƙananan yara.
A cikin rahotonsa na!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Rundunar ‘yan sanda a Jihar Yobe ta kuɓutar da wani ƙaramin yaro daga hannun masu garkuwa da mutane
Rundunar ‘yan sanda a Jihar Yobe ta kuɓutar da wani ƙaramin yaro mai suna Adamu Sani daga hannun masu garkuwa da mutane.
Jami’in hulɗa da jama’a na rundunar ‘yan sandan, DSP Dungus!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Atiku Abubakar na jam’iyyar adawa ta PDP ya yi alla-wadai da harin da aka kai ƙauyen Ƴargoje…
Ɗan takarar shugabancin kasa na jam'iyyar adawa ta PDP, a zaɓen 2023, Atiku Abubakar, ya yi alla-wadai da harin da aka kai ƙauyen Ƴargoje da ke jihar Katsina, wanda ya yi sanadin!-->…
Read More...
Read More...
Bola Tinubu ya umurci jami’an tsaro da su kamo maharan Dutsin-Ma da Kankara na jihar Katsina
Shugaba kasa Bola Tinubu ya umurci jami’an tsaro da su kamo maharan da suka kai hari a ƙananan hukumomin Dutsin-Ma da Kankara na jihar Katsina, da ya yi sanadiyar mutuwar mutane da!-->…
Read More...
Read More...
Hana shigar yara mata otal zai taimaka wajen magance matsalar safarar mata a Najeriya
Ministar harkokin mata, Uju Kennedy-Ohaneye, wacce ta bayyana hakan a ranar Asabar a wajen bikin ‘Bude horo da bayar da tallafi’ da aka gudanar a Abuja, ta ce hana shigar yara mata!-->…
Read More...
Read More...