Browsing Category
Tsaro
Gaskiyar Kuɗin Kwangilar Layin Dogon Lagas – Ibadan
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta ce kudin ayyukan layin dogo daga Legas zuwa Ibadan dala bilyan 1.58 ne, ba dala bilyan biyu ba, kamar yadda wasu kafafen yada labarai ke yadawa.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Nan Gaba Kadan Yan Najeriya Zasu yi Dariya- Osinbajo
Mataimakin
shugaban kasa farfesa yemi osinbanjo ya ce matsalolin da ake fusknata a
Najeriya wata babbar nasara ce nan gaba.
Ya bayyana
haka ne yayin wani taro a kasar Amurka cikin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Mutane 5 Sun Hallaka, Wasu Da Yawa Sun JIkkata
Mutane biyar ne suka rasa rayukansu yayin da gidaje da dama
suka kone kurmus biyo bayan wani rikicin da barke tsakanin yan kabilar Tiv da
Jukun, a yankin Rafinkada dake karamar hukumar!-->…
Read More...
Read More...
Yau Ranar Yaƙi Da Hana Sha Da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi Ta Duniya
Majalisar dinkin duniya ce ta kebe ranar 26 ga watan Yunin kowace shekara a matsayin ranar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta duniya, domin ilimantar da jama'a game da illar da!-->…
Read More...
Read More...
Wani Ɗan Majalisa Ya Ƙuduri Kawo Ƙarshen Matsalar Tsaro A Zamfara
Dan majalissar dake wakiltar mazabun Gusau da Tsafe a majalisar wakilai ta Najeriya Alhaji Kabiru Mai-palace yace zai yi duk wata mai iyuwa wajen samar da tsaro da kuma yaki da rashin!-->…
Read More...
Read More...