Browsing Category
Tsaro
Abin Boye ya Fito Fili: Ainihin Dalilin Da Ya Sanya Gwamnati Ta Saki El-Zakzaky
Rashin Mafita – A daidai lokacin da yan shi’ar suka matsa kaimi da yin zanga-zanga, wanda har takan zamo sanadiyyar asarar dukiya da rayuka, sai ga wata fitinar daban ta bullo daga…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Tarayya Ta Yabawa Kungiyar Dake Taimakawa Yan Gudun Hijira
Gwamnatin
Tarayya ta yabawa wata kungiyar kasa da kasa dake taimakawa yan gudun hijira
bisa taimakawar da tayi wajen dawo da yan Najeriya da suka rasa matsugunni a
kasashen waje zuwa!-->…
Read More...
Read More...
Hukumar NDLEA Ta Damke Ƙatuwar Mota Maƙare Da Wiwi A Kano
Hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi a jihar Kano ta samu nasarar kama wata mota da ke ɗauke da tabar wiwi mai nauyin kilogiram 103, wacce ta taso daga Zariya zuwa Kano!-->…
Read More...
Read More...
Alhazan Najeriya Na Fuskantar Barazanar Wata Cuta A Saudiyya
An aika da sakon gargadin cikin wata sanarwa da shugabar sashen yada labarai ta hukumar alhazan, Fatima Usara, ta fitar a Abuja.
Read More...
Read More...
Kicibus Din Yan Shi’a Da Yan Sanda Yayi Muni (HOTUNA)
A yau ma mabiya Shi'a sun sake gudanar da zanga-zanga a birnin tarayya Abuja, kamar wancan makon, yau ma an sake samun rahoton zazzafar fafatawa tsakaninsu da jami'an tsaro.
A!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Karar Kwana: Yan Mata 9 Sun Sheka Lahira A Hatsarin Kwale-kwale A Zaria
Yan mata 9 sun gamu da ajalinsu yayin da suke kokarin tsallaka
kudiddifin Galma dake yankin Tudun Wucicciri a garin Zaria na jihar Kaduna.
Wasu daga cikin wadanda suka iya tsallake!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kwalaben Giya 647 Da Mutane 36 Sun Shiga Hannun Yan Hisbah A Jigawa
Rundunar
Hisbah ta Jihar Jigawa ta ce ta kama mutane 36 tare da kwace kwalbobin Giya
guda 647 a fadin Jihar.
Kwamandin
Rundunar na Jiha Malam Ibrahim Dahiru ya bayyana haka ga!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Za’a Sanya Na Mujiya Ga Jami’an Kwastam – Hameed Ali
Shugaban
hukumar Kwastan ta Kasa, Kanal Hameed Ali Mai Ritaya, ya kaddamar da Yansandan Kwastan wanda zasu dinga sanya ido
da tsawatarwa ga Jami’an Kwastan.
Da ya
ke !-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Wasiƙar Obasanjo Na Iya Haddasa Tashin Hankali A Ƙasar Nan – Tanko Yakasai
Tanko Yakasai ya bayyana cewa ire-iren waɗannan wasiƙu da tsohon shugaban ƙasar ya saba fitarwa da ma can ɗabi’arsa ce ta rashin kishin ƙasa tare da son zaman lafiya.
Read More...
Read More...
Arangama Tsakanin Yansanda Da Masu Adaidaita A Jihar Yobe ta bar baya da Kura
Sama da Babura masu kafa
uku 200 ne dai kawo yanzu suke hannun jami’an yansada na jihar Yobe tun bayan
da samari masu sana’ar tuka Adaidaita Sahu suka gudanar da wata zanga-zangar!-->…
Read More...
Read More...