Browsing Category
Tsaro
EFCC tayi ram da wasu yan China bayan sun yi ƙoƙarin bayar da cin hancin makudan kudaden ga wani…
A jiya wakilan kamfanin da suka son a binne binciken Meng Wei Kun da Xu Kuoi suka kawo Naira miliyan 50 kafin alkalami, da zummar cikon zai biyo baya idan bukata ta biya.
Read More...
Read More...
Shekau ya fashe da kuka yana neman Taimako
Sakon Muryar mai tsawon 1:22 ya kunshi Muryar sa a inda yake neman taimakon Allah ya tsare daga lugudan wutar da suke sha.
Read More...
Read More...
Abubuwan da ya kamata ku sani game da Yau Ranar Ƴancin Ƴan jarida Ta Duniya
Wannan ya sa ‘yan jarida ba sa samun damar sauke nauyin da ke wuyansu na sanar da al’umma irin abubuwan da ke faruwa a sassa daban-daban na duniya, musamman abubuwan da gwamnatoci ko…
Read More...
Read More...
Bana Babu Tafsiri Ko Wani Wa’azi Da Zai Tara Mutane Wuri Guda A Ramadan – Sarkin Musulmai
A wata sanarwa wacce sakataren Jama’atul Nasril Islam, Dr. Khalid Abubakar Aliyu ya fitar, Sarkin Musulman ya bukaci dukkan musulmai da suyi sallolinsu a gida, kasancewar baza su…
Read More...
Read More...
Hotunan Artabun da Sojojin Nijeriya suka Kashe ƴan Boko Haram 105
Babban Hafsan Sojojin Nijeriya Yusuf Tukur Buratai ya jinjinawa sojojin ƙasar bisa namijin kokarin da suka yi na dakile yunkurin matakan Boko Haram.
A yayin artabun jaruman sojojin…
Read More...
Read More...
Covid-19 Yadda titunan Abuja suka zama wayam tamkar kufai.
A yayinda aka sanya dokar hana fita a wasu yankunan kasar a kokarin da ake na hana yaduwar cutar coronavirus, an gano titunan Abuja, Babban Birnin Tarayyar Najeriya sun zama tamkar…
Read More...
Read More...
Sunayen Ƙasashen Da Buhari ya Hana Su Shiga Nijeria
United State of AmericaUnited Kingdom, China, Japan, Iran, Switzerland, Norway, Netherland, France, 10.South Korea, Germany, Italy Spain.
Read More...
Read More...
Wayyo Gobara Tayi Barna a Kasuwar Gujungu Ta Jigawa
Wata gobara ta kone wani sashe na shahararriyar kasuwar
Gujungu a yankin Karamar Hukumar Taura a jihar Jigawa.
Kakakin hukumar civil defense na jiha, Adamu Shehu, ya
tabbatar da…
Read More...
Read More...
Fargaba:Babbar illar Da Cutar Corona Virus Zata Yiwa Nijeriya
Kasar Najeriya zata iya fuskantar karancin magunguna
sakamakon dakatar da shigo da magunguna da kasar india tayi zuwa kasar nan da
wasu kasashen da ke fadin duniya.
Babbar daraktar…
Read More...
Read More...
Wasu Ƴan Sanda Sunyi Aika-Aika Har An Rasa Rai a Jigawa
Rundunar yan sandan jiharnan ta tabbatar da bige wata mata mai suna Hauwa Danladi Turis, da wasu mutane 4, wanda jami'anta sukayi da motor rundunar, da yayi sanadi rasa ranta, tare da…
Read More...
Read More...