Browsing Category
Tsaro
Kura ta tashi a hukumar shige da fice ta kasa (NIS)
Kamfanin abokin hulda ne na hukumar shige da fice ta kasa, wajen samar da katin shaidar zama a kasa domin kwararru ‘yan kasashen waje.
Read More...
Read More...
Asusun Tallafawa Jami’an Tsaro Na Musamman Zai Taimaka Wajen Dakile Matsalar Tsaro –…
A cewarsa Matsalolin da Jami’an suke samu nada alaka da karancin Makamai da kuma sauran Matsaloli na bukatunsu.
Read More...
Read More...
Yan Sanda A Kaduna Sun Cika Hannu Da Wasu Hamshakan Masu Kashe-kashe Da Garkuwa Da Mutane 2017
Kwamishinan yan sandan jihar Umar Muri wanda ya mika wadanda ake zargi ga helikwantar rundunar a kaduna a jiya laraba, ya kuma nuna bindigogi da suka hada AK47 da sauran makamai da aka…
Read More...
Read More...
Makasudin Hana Hawan Sallah a Jigawa
yayin ganawa da yan Jaridu a Dutse, babban birnin jihar, inda yace hakan nada alaka da kokarin gwamnatin jihar, na cigaba da yakar annobar alakakai ta corona.
Read More...
Read More...
Yan Achaba A Jihar Kebbi Sun Shiga Rudani Bayan Barayi Sun Fara Kashe Su
Nafi’u Zaki yace an kashe yayan kungiyar hudu a karamar hukumar Birnin Kebbi ta jihar.
Read More...
Read More...
Wani tsohon Najadu Dake Yiwa Yara Fyade Ya Shiga Hannu A Katsina
Ana zargin yana aikata aika-aikar duk lokacin da kakar yaran wadanda suke zaune a wajenta, ta bar gida domin zuwa suyar kosai.
Read More...
Read More...
Dalilin Da Ya Sanya Ba Za a Sake Bayar Da Belin Wanda Ake Zargi Da Fyade A Kaduna Ba
Gwamna Nasiru El-Rufa’i na jihar Kaduna yace bangaren shari’a a jihar bazai sake bayar da belin masu fyade ba, daidai lokacin da ake duba yiwuwar dandake wadanda aka yankewa hukuncin!-->…
Read More...
Read More...
Masu Taurin Bashi A Jigawa Sun Amayo Shi Da Taimakon Civil Defence
Yayi bayanin cewa basussukan da aka karbo na daga cikin korafe-korafe 114 na fararen hula da hukumar ta yi aiki akai tsakanin watan Janairu zuwa Yunin bana.
Read More...
Read More...
Dubu 5 Kacal Na Mora Daga Kwangilar Kashe Mutane 7- Dan Ta’adda
Wanda ake zargin ya sanar da haka lokacin da yake amsa tambayoyin yan jarida lokacin da kwamishinan yansandan jihar Zamfara ya gabatar da shi a helkwatar rundunar dake Gusa a jiya.
Read More...
Read More...
Babban Dalilin Da Yasa DSS Ta Gayyaci Magu Da Abinda Yasa Majalisa Taƙi Amincewa Da Shi A 2016
Hukumar DSS ta gayyaci shugaban hukumar EFCC Ibrahim Magu don ya amsa tambayoyi.
Wannan na zuwa kwanaki kadan bayan da babban mai Shari'a na kasa Abubakar Malami ya zargi Hukumar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...